Shehun malamin Islama Husyn Zakariyya ya bukaci shugabanni su zama masu tsoron gamuwa da Allah ta hanyar tabbatar da gaskiya a mulkin su.
Malamin da ke rufe tafsirin watan ramadan na bana a masallacin Othman bin Affan a Wuse 2 Abuja, ya ce tunawa da cewa mutum zai koma ga Allah watarana ya kuma samu sakamakon aikin da ya aikata zai ba shi damar kamanta amana.
Hakanan malamin ya nanata kiran gwamnati ta ba da dama jama’a masu natsuwa su iya mallakar makamai don kare kai daga miyagun iri.
Kazalika ya bukaci jama’a su sabunta kuri’a don fitowa zabe da zabar mutanen kiriki da za su mutunta su.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
Nice post. I be taught something more challenging on completely different blogs everyday. It is going to always be stimulating to read content from other writers and apply a bit of one thing from their store. I’d want to make use of some with the content material on my blog whether you don’t mind. Natually I’ll offer you a hyperlink in your internet blog. Thanks for sharing.
Nice read, I just passed this onto a friend who was doing a little research on that. And he actually bought me lunch since I found it for him smile Thus let me rephrase that: Thanks for lunch!