• Mon. Jul 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

TSOHON SHUGABAN AFGHANISTAN ASHRAF GHANI YA SAUKA A DUBAI

Tsohon shugaban Afghanistan Ashraf Ghani ya sauka a Dubai, Daular Larabawa don samun sararawa.

Ghani wanda ya arce daga birnin Kabul zuwa kasar Kazakhstan bayan nasarar ‘yan Taliban, ya isa Daular Larabawa da jama’ar gidan sa.

Daular ta Larabawa ta ce ta karbi Ghani don lamuran jinkai.

Fitattun ‘yan siyasar Afghanistan irin Abdullah Abdullah, Gulbuddin Hekmatyar da tsohon shugaban kasar Hamid Karzai sun tsaya don mika ragama ga ‘yan Taliban.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.