• Thu. Dec 9th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

TSOHON MATAIMAKIN GWAMNAN KADUNA BALA BANTEX YA RIGA MU GIDAN GASKIYA

ByNoblen

Jul 12, 2021 , , ,

Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kaduna Nasiru Elrufai, wato Bala Bantex ta riga mu gidan gaskiya.

Bantex ya zama mataimakin gwamna Elrufai a wa’adin mulkin sa na farko inda a zaben 2019 gwamnan ya sauya shi da daukar Hadiza Balarabe da su ka lashe zaben tare.

Bantez da Balarabe duk sun fito ne daga yankin kudancin Kaduna mai mabiya addinin kirista da musulunci.
Barnabas Bala Bantex ya mutu ne a Abuja.

Gwamnatin Kaduna ta ba da hutu a litinin din nan don juyayin mutuwar Bantex.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *