• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

TSOHON DAN KWALLON ARSENAL IAN WRIGHT YA GOYI BAYAN ZANGA-ZANGA

Tsohon dan kwallon Arsenal Ian wright ya goyi bayan a ruguje sashen kula da fashi da makami na SARS. Yayin da ake ta gudanar da zanga zanga a Nigeria don nuna kyama da son a ruguje Sashen yaki da yan fashi da makami ta (SARS).

Tsohon dan kwallon Arsenal Ian wright ya rubuta a twitter dinshi yana goyon bayan a rushe kungiyar tare da sanya tutar Nigeria da kuma alamar hoton zuciya tare da tutar dake nuna kaunarshi da kasar.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “TSOHON DAN KWALLON ARSENAL IAN WRIGHT YA GOYI BAYAN ZANGA-ZANGA”
 1. whoah this blog is wonderful i really like reading your posts.

  Stay up the great work! You know, lots of individuals are searching round for
  this info, you could aid them greatly.

 2. Hello, yes this piece of writing is really pleasant and
  I have learned lot of things from it on the topic of
  blogging. thanks.

 3. Good way of telling, and nice piece of writing to get
  data regarding my presentation topic, which i am going to present in university.

Leave a Reply

Your email address will not be published.