• Thu. Aug 18th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

TSARO-KUNGIYAR TUNTUBA TA AREWA TA NUNA DAMUWA KAN RASHIN KULAWAR DA TA DACE DAGA SHUGABA BUHARI

ByNoblen

Dec 21, 2021 ,

Kungiyar tuntubar juna ta arewa ta nuna damuwa kan abun da ta zaiyana da rashin kulawar da ta dace daga shugaba Buhari kan tabarbarewar tsaro.
Sanarwa daga kungiyar ta zargi gwamnoni da shugaba Buhari da nuna rashin tausayawa ga wadanda ke fuskantar barazanar ‘yan bindiga; inda su ka fi damuwa da kare kan su da iyalin su.
Kungiyar ACF a takaice ta ce in ka debe gwamnan Borno Babagana Zulum, ba gwamnan da ke damuwa wajen ziyartar ‘yan uwan wadanda a ka yi wa kisan gilla.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “TSARO-KUNGIYAR TUNTUBA TA AREWA TA NUNA DAMUWA KAN RASHIN KULAWAR DA TA DACE DAGA SHUGABA BUHARI”
  1. Useful info. Lucky me I discovered your site by chance, and I’m surprised why this coincidence did not
    happened in advance! I bookmarked it.

Leave a Reply

Your email address will not be published.