• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

TRUMP/BIDEN: AN GOGE REJISTAR TWITTER 130 DAGA IRAN DON YUNKURIN HARGITSA MUHAWARA

Dandalin sadarwa na Twutter ya ce ya goge kimsnin rejistar Twitter 130 da a ka bude daga Iran don hargitsa muhawarar farko tsakanin shugaban Amurka Donald Trump da Joe Biden.

Kamfanin na Twitter ya ce ya yi sauri ya goge shafukan don hana su tasiri kan muhawarar.

Kamfanin ya fitar da misalan shafukan ciki har da mai sukar wanda ya jagoranci muhawarar Chris Wallace ba gidan talabijin dim Fox da nuna tababar cewa shi dan siyasa ne ko ya na gefe a muhawarar maimakon ya tsaya a matsayin aikin jarida.

Za a gudanar da babban zaben Amurka a ranar 3 ga watan nuwamba.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.