• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

TINUBU YA JINJINAWA SHUGABA BUHARI DA GOYON BAYAN DA YAKE BAWA YAN APC.

Dan takarar shugabancin kasa a 2023 na jam’iyar APC Bola Ahmad Tinubu ya jinjinawa shugaba Buhari kan matsayarsa ta mara baya ga iyaka yan takarar jam’iyar a zabe mai zuwa.
 
Tinubu na magana ne yayin da ya tarbi yan kwamitin aiyuka na APC a ofishin kamfen dinsa dake Abuja a Asabar dinnan.
 
Asiwaju ya Aiyana Shugaba Buhari da shugaba mai kyakkyawar manufa, ya kuma yabawa shugaban kan jajircewarsa wajen karfafa jam’iyar da yayanta da hakan ka iya kaiwa ga nasara.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.