• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

TASHAR TUDU TA KANO-GWAMNATI DA MANYAN ‘YAN KASUWA ZA SU YI TARO A ABUJA

Manyan ‘yan kasuwa da jami’an gwamnati za su yi taro na musamman a Abuja don shirin kaddamar da tashar teku ta kan tudu a Kano.
Taron a litinin din nan, ya biyo bayan ganawar da gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya yi da ministan sufuri Rotimi Amaechi.
Tashar ta Kano ta na daga na kan gaba da a ke sa ran za ta bunkasa harkokin kasuwanci a yankin arewa da ba shi da iyaka da teku.
Tuni a ka kaddamar tashar ta tudu a Kaduna inda a ke daf da kammala ta Funtua da ke jihar Katsina.
Tashoshin da kan hade da titin jirgin kasa kan zama dama ta odar kaya da karbar su cikin sauki ba tare da tafiya Lagos ba. Kazalika ‘yan kasuwa ka iya tura hahar su ketare don sayarwa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “TASHAR TUDU TA KANO-GWAMNATI DA MANYAN ‘YAN KASUWA ZA SU YI TARO A ABUJA”
 1. When some one searches for his necessary thing,
  thus he/she needs to be available that in detail, thus that thing is
  maintained over here.

 2. Hello! I know this is kinda off topic but I was wondering which blog platform are you
  using for this site? I’m getting tired of WordPress because I’ve had
  problems with hackers and I’m looking at options for another platform.
  I would be awesome if you could point me in the direction of a
  good platform.

Leave a Reply

Your email address will not be published.