• Sun. Jan 16th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

TANKA CIKE ISKAR GAS TA YI HATSARI A JIHAR KWARA AMMA AN SHAWO KAN GOBARA

ByNoblen

Dec 26, 2021

Wata tanka dauke da lodin iskar gas ta samu hatsari a Ilori babban birnin jihar Kwara inda hakan ya haddasa firgici tsakanin jama’a.
Tankar ta taso ne daga Lagos inda ta na cikin tafiya kan motar ya rabe da gangar jikin inda gas ya malale daga tankin.
Jami’an kashe gobara da sauran ma’aikatan gaggawa sun garzayo da daukar matakan hana aukuwar gobara.
Kazaila an tura motoci wasu hanyoyin daban don warware hargitsewar bigiren da tarin motoci don yanda hanyar ta rufe.
An samu labarin yawan samun hatsarin mota a Kwara a ‘yan kwanakin nan.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *