• Fri. Dec 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari...

TALIBAN TA BAIYANA DAMUWA GA CIN ZARAFIN ‘YAN GUDUN HIJIRA A IRAN

ByMardiya Musa Ahmed

Apr 14, 2022

Kungiyar TALIBAN mai mulkin Afghanistan na nuna damuwa kan faifan bidiyon da ke nuna jami’an tsaron Iran na cin zarafin ‘yan gudun hijirar Afghanistan din.
An ga jami’an tsaron Iran da na gadin kan iyaka na dukan ‘yan gudun hijirar.
Ganin faifan ya jawo zanga-zanga a birnin Kabul da Herat da la’antar Iran.
A Herat ma har ruwan duwatsu mutane su ka yi wa ofishin jakadancin Iran din.
Gwamnatin Afghanistan ta yi alwashin bincika kamarin.

KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “TALIBAN TA BAIYANA DAMUWA GA CIN ZARAFIN ‘YAN GUDUN HIJIRA A IRAN”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *