• Fri. May 20th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

TAKARAR SHUGABAN KASA EMEFIELE YA CE YA MAIDA HANKALI NE GA BUNKASA HARKAR KUDIN NAJERIYA

Gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emefiele ya ce a yanzu ya na aiki ne kan bunkasa muradun kudin Najeriya.

Da alamun Emefiele na ba da amsa ne ga masu cewa ya yi murabus tun da an ga manyan hotunan san a neman shugaban kasa na yawo a Abuja kuma an ma ga manyan hotuna a babban taron APC.

Emefiele ya kara da baiyana cewa ya na kokarin yaki da tashin farashin kaya ne da ya zama babbar damuwa a duniya.

Babbar jam’iyyar adawa PDP ta bukaci Emefiele ya yi murabus in ya so sai ya samu damar hada-hadar siyasar sa don cimma burin zaben 2023

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
4 thoughts on “TAKARAR SHUGABAN KASA EMEFIELE YA CE YA MAIDA HANKALI NE GA BUNKASA HARKAR KUDIN NAJERIYA”
 1. Good day

  Are you Scrambling while opening Jars, Bottles, and Cans?

  This Jar Opener Takes The Strain & Frustration Out Of Opening Jars & Bottles! Never Struggle with opening a jar again!

  Click Now & GET 50% OFF → https://kitchenopener.biz

  Best regards,
  Benny

 2. Hey very nice web site!! Man .. Beautiful .. Amazing .. I’ll bookmark your site and take the feeds also…I am happy to find so many useful information here in the post, we need work out more techniques in this regard, thanks for sharing. . . . . .

Leave a Reply

Your email address will not be published.