• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Yan Sanda

  • Home
  • ‘YAN BINDIGA SUN KETA OFISHIN ‘YAN SANDA A JIHAR ABIA SU KA SACE DSP DICKSON

‘YAN BINDIGA SUN KETA OFISHIN ‘YAN SANDA A JIHAR ABIA SU KA SACE DSP DICKSON

‘Yan bindiga kamar yanda su ka saba a jihar Abia sun shiga ofishin ‘yan sanda yankin karamar hukumar Umunneochi su ka sace DSP Dickson. Rahoton ya baiyana cewa ‘yan sanda…

YAN BINDIGA SUN KAI FARMAKI KAN OFISHIN DSS DA FRSC A NNEWI JIHAR ANAMBRA

‘Yan bindiga da ke cin Karen sub a babbaka a kudu maso gabashin Najeriya sun kai hari kan ofishin rundunar tsaron farin DSS da na jami’an kiyaye hatsari a garin…

MIYAGUN IRI SUN KASHE ‘YAN SANDA UKU

Miyagun iri sun kai farmaki kan motar ‘yan sanda da ke sintiri a kamaran hukumar Ukwuani da ke jihar Delta. Masu ta’addancin sun bude wuta a wata madakatar motoci inda…

‘YAN BINDIGA SUN HARBE JAMI’AN TSARO BIYU A YENAGOA

‘Yan bindiga a babban birnin jihar Bayelsa wato Yenagoa sun harbe jami’an tsaro biyu da su ka hada da sajan na ‘yan sanda da kuma jami’in tsaron farar hula wato…

HAR YANZU BA A BAIYANA SAKAMAKON BINCIKE KAN ABBA KYARI BA

Har yanzu rundunar ‘yan sandan Najeriya ba ta baiyana sakamakon bincike kan Abba Kyari ba da hukumar bincike ta Amurka ta zarga da hada kai da babban dan damfara Ramon…

‘YAN SANDA SUN CAFKE MATAR DA KE LEKEN ASIRI GA ‘YAN AWAREN BIYAFARA

Rundunar ‘yan sandan Najeriya IPOB ta cafke wata mata matashiya mai aiyukan leken asiri ga kungiyar ‘yan awaren Biyafara IPOB mai suna Gloria Okolie. Matar mai shekaru 22 ‘yan yankin…

SAM BA BA A MIKAWA BABBAN SUFETO RAHOTO KAN ABBA KYARI BA-RUNDUNAR ‘YAN SANDA

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce kwamitin bincike kan zargin da hukumar binciken aiyuka ta Amurka ta yi wa Abba Kyari bai mika rahoton sa ba. Babban sufeton ‘yan sanda…

‘YAN BINDIGA UKU SUN GAMU DA GAMON SU A ORLU IMO-‘YAN SANDA

Rundunar ‘yan sanda a jihar Imo ta ce ‘yan bindiga uku sun gamu da gamon su biyo bayan tinkarar ofishin rundunar a Orlu da miyagun irin dauke da makamai su…

‘YAN BINDIGA SUN YI KISAN GILLA GA JAMI’AN ‘YAN SANDA

‘Yan bindiga a jihar Zamfara sun kai hari kan jami’an ‘yan sandan kwantar da tarzoma inda su ka yi mu su kisan gilla. Akasin ya auku a yankin kurar mota…

MU NA SO KU FADA MA SUNAN ‘YAN ZANGA-ZANGAR NEMAN KASAR ODUDUWA-KWAMISHINA

Kwamishinan ‘yan sanda na Lagos Hakeem Odumosu ya bukaci bayanan duk wadanda su ka taru don yin zanga-zangar neman kafa kasar Yarbawa a dandalin Gani Fawehemmi da ke Ojota a…