• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

VOA

  • Home
  • ZAUREN VOA ABUJA ZAI ZANTA KAN ZULLUMIN KARA FARASHIN MAN FETUR

ZAUREN VOA ABUJA ZAI ZANTA KAN ZULLUMIN KARA FARASHIN MAN FETUR

Taron masana kan fannoni da Muryar Amurka kan gabatar a wata-wata a ofishin ta da ke Abuja mai taken “ZAUREN VOA” a asabar din nan 15/01/2022 zai tattauna kan zullumin…

KO DA AN DAGE A RABA NAJERIYA TO A YI HAKAN A RUWAN SANYI-ZAUREN VOA

Masu jawabi a taron wata-wata na ofishin muryar Amurka na Abuja sun baiyana bukatar duk matsawar da a ka yi ta masu son raba Najeriya don kafa kasar Biyafara ko…

MA’AIKATAR SUFURIN NAJERIYA TA SAUYA MATSAYA

Bayan alkawarin zama da sashen shari’a na ma’aikatar sufuri don jin matsayin ma’aikatar ga karar saba ka’idar kwangila ta shunfuda titunan dogo kan dala biliyan 3.2, daraktan labarun ma’aikatar Eric…

SAURA MIN SHEKARA 10 ZUWA 20 A RAYUWA AMMA ALLAH SHI NE MAI IKON KOMAI – INJI MINISTAN ‘YAN SANDAN NAJERIYA MAIGARI DINGYADI

Ministan ‘yan sandan Najeriya Muhammadu Maigari Dingyadi ya yi hasashen da yardar Allah ya na da saura shekara 10 zuwa 20 a duniya amma Allah shi ke da iko kan…