• Thu. Aug 18th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Umrah

  • Home
  • AN BAIYANA TSARIN GUDANAR DA IBADA A RAMADAN

AN BAIYANA TSARIN GUDANAR DA IBADA A RAMADAN

An fito da tsari mai inganci don gudanar da ibada a watan ramadan mai tinkarowa a masallacin dakin Ka’aba da ke Makkah da masallacin Manzon Allah da ke Madina. Shugaban…

JIRGIN RWANDA ZAI KWASHI ALHAZAN UMRAH NA NAJERIYA 154

Kungiyar masu jigilar alhazan reshen Najeriya reshen Abuja ta bullo da wata dabara ta aiki tare wajen tattara kan masu niyyar umrah don tada jirgi guda su tafi tare. Kungiyar…

BA MU DA TABBACIN ZA A GUDANAR DA AIKIN HAJJI BANA 2021-HUKUMAR ALHAZAN NAJERIYA

Hukumar alhazan Najeriya NAHCON ta ce zuwa yanzu ba ta tabbacin za a gudanar da aikin hajjin bana, amma ta na kyautata fatar yiwuwar hakan.Bayan taron liyafar karrama bon jakadan…

SAUDIYYA NA SHIRIN DAGE DUK WATA TAKAITA ZIRGA-ZIRGA A CIKI DA WAJEN KASAR

Saudiyya na shirin baiyana dage duk wata takaita zirga-zirga ta ciki da wajen kasar daga bayan ranar daya ga watan Janairun 2021 mai shigowa. A cikin watan nan na Disamba,…

KA’ABA: AN RABA ROBOBIN ZAMZAM MILIYAN 1.2

Hukumar kula da masallacin Ka’aba da na Manzon Allah ya raba robobin ruwan zamzam miliyan 1.2 ga masu umrah don samun sanyin gudanar da ibadar mai yawan lada. Da farkon…

KORONA BAIROS: JIRGIN FARKO NA MASU UMRAH DAGA KETARE YA SAUKA A SAUDIYYA

Bayan sassauta dokokin zirga-zirga a Saudiyya sakamakon annobar korona bairos, karshe dai jirgin farko mai dauke da ‘yan ketare masu umrah ya sauka a Saudiyya. Jirgin dai daga Pakistan ya…

UMRAH: MUTUM 6000 SUN ISA MASALLACIN DAKIN KA’ABA

Tuni rukunin farko na mutum 6,000 daga cikin Saudiyya masu haramar Umrah sun isa masallacin dakin Ka’aba inda su ka gudanar da ibadar su.Wannan na cikin matakan bude haramin bayan…

MANHAJAR ZUWA UMRAH ZA TA FARA AIKI A KAN NA’URORIN SALULA DAGA 27 GA WATAN NAN

Ma’aikatar aikin hajji ta Saudiyya ta kaddamar da manhajar yanar gizo mai suna “I’ TAMARNA” don masu niyyar umrah su shiga su cike ka’ida don tafiyar wannan babbar Ibada. Wannan…

SAUDIYYA ZA TA FARA DAWO DA GUDANAR DA UMRA DAGA RANAR 4 GA WATAN GOBE

Bayan kara sassauta matakan yaki da cutar annoba, Saudiyya za ta fara dawo da lamuran zuwa umrah daga ranar 4 ga watan gobe inda za a bar kimanin mutum 6,000…