• Thu. Aug 18th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Tsaro

  • Home
  • MUTAN ZAMFARA DA KEBBI NA KOKAWA GA HARE-HAREN BARAYIN DAJI

MUTAN ZAMFARA DA KEBBI NA KOKAWA GA HARE-HAREN BARAYIN DAJI

Al’ummar jihar Zamfara da Kebbi na nuna damuwa kan yanda barayin daji su ka sake baiyana da karfin su inda su kan kai hare-hare da sace mutane. Barayin na shiga…

MAJALISAR WAKILAI NA FUSHI DA MAI BA DA SHAWARA KAN TSARO NA NAJERIYA

Majalisar wakilan Najeriya na cikin fushi da mai ba da shawara kan tsaro na Najeriya Manjo Janar Babagana Monguno don yanda lamarin tsaro ya tabarbare. A muhawarar ‘yan majalisar bisa…

BABBAN SUFETON ‘YAN SANDAN NAJERIYA YA BA DA UMURNIN RABA SABBIN KAYAN AIKI GA ‘YAN SANDA

Babban sufeton ‘yan sandan Najeriya Usman Baba Alkali ya ba da umurnin raba sabbin kayan sarki da kayan aiki ga jam’ian rundunar musamman masu mukamin sufeta. Sufeton ya ba da…

JIHAR SOKOTO TA RUFE LAYUKAN SADARWA A KANANAN HUKUMOMI 14

Don muradin yaki da ‘yan bindiga gwamnatin Sokoto ta rufe layukan sadarwar wayar salula a kananan hukumomi 14 na jihar. Gwamnan jihar Aminu Tambuwal dama ya sanar da cewa ya…

AN KASHE ALBARNAWI, SHUGABAN ISWAP

Labari ya zo cewa an kashe shugaban kungiyar ta’addanci ta DAESH a Afurka ta yamma ISWAP wato Albarnawy. Majiyar jaridar Daily Trust ta tabbatar da kashe Albarnawy amma ba ta…

MIYAGUN IRI SUN YI SANADIYYAR RASA RAN SOJA DA KUMA SACE MATA DA YARA A ZARIA

Miyagun iri da ke addabar masarautar Zazzau sun bude wuta inda su ka ji wa wani soja raunuka da hakan ya yi sanadiyyar mutuwar sa daga bisani. Akasin ya auku…

‘YAN BINDIGA SUN KAI HARI KAN GIDAN YARIN KABBA A JIHAR KOGI

‘Yan bindiga sun kai hari kan gidan yarin garin KABBA da ke jihar Kogi a arewa ta tsakiyar Najeriya. Miyagun irin sun kashe jami’an gidan yarin biyu da kuma sako…

MONGUNO NA SON CIBIYAR YAKI DA DAMFARAR YANAR GIZO TA MIKE

Mai ba wa shugaban Najeriya Buhari shawara kan tsaro Manjo Janar Babagana Monguno ya kira taron cibiyar yaki da damfarar yanar gizo don yi ma ta cajin batur kan kalubalen.…

AN KATSE LAYUKAN SADARWAR SALULA A WASU SASSAN KATSINA

Hukumomin Najeriya sun rufe layukan sadarwar salula a wasu yankuna na jihar Katsina inda kalubalen satar mutane ya fi ta’azzara. Wannan ya nuna sashen Katsina ya bi sahun jihar Zamfara…

JAMI’AN TSARON DSS SUN CAJI BIYU DAGA MUKARRABAN IGBOHO DA TA’ADDANCI

Jami’an tsaron farin kaya na Najeriya DSS sun caji biyu daga mukarraban dan rajin kafa kasar Yarbawa Sunday Igboho da laifin aikata ta’addanci. Mutanen biyu su na daga cikin mutum…