• Thu. Aug 18th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Tallafi

  • Home
  • TALLAFAWA LEBANON-KASASHE SUN TARA SAMA DA DALA MILIYAN 357

TALLAFAWA LEBANON-KASASHE SUN TARA SAMA DA DALA MILIYAN 357

Taron wasu kasashen duniya don agazawa Lebanon ya tara sama da dala miliyan 357 don ceto kasar daga fadawa mummunan yanayin karayar tattalin arziki. Taron dai ta yanar gizo, kasar…

SOJOJIN LEBANON NA BUKATAR TAIMAKON KETARE DON KARANCIN KUDI

Sojojin kasar Lebanon da ke fama da kuncin tattalin arziki sun mika kokon bara ketare don neman tallafi. Kiran ya zo ne a taro ta na’ura na kungiyoyin tallafawa Lebanon…

SAUDIYYA TA YI ALKAWARIN BA DA GUDUNMWAR DALA MILIYAN 430 DON TALLAFAWA YAMAN

Gwamnatin Saudiyya ta Sarki Muhammad Bin Salman ta yi alkawarin ba da tallafin dala miliyan 430 a aikin jinkai ga kasar Yaman karkashin kulawar majalisar dinkin duniya. Shugaban asusun jinkai…

RABAWA MANOMA TALLAFI DON RAGE MU SU RADADIN AMBALIYAR RUWA, SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR KALGO

Shugaban karamar hukumar Kalgo a jihar Kebbi Shamsu Farouk ya ce gwamnati ta tallafawa manoma da kayan aiki don rage mu su radadin ambaliyar ruwa da share gonaki da dama.…

KORONA: GWAMNATIN NAJERIYA TA TURA NAIRA BILIYAN 50 GA JIHOHI

Gwamnatin Najeriya ta ce ta tura Naira biliyan 50 ga jihohi don cigaba da gwada mutane kan annobar korona da daukar matakan magance yaduwar cutar. Shugaban kwamitin yaki da cutar…

JIBWIS: AN KOYAWA MATA 120 SANA’A

Kwamitin JIBWIS Abuja na kula da marayu da matan da mazan su, su ka rasu ya koyawa mata 120 sana’o’i daban-daban don samun dogaro da kai da rage kuncin rayuwa.…

FIRAMINISTAN RIKWAM KWARYA NA LEBANON YA CE JANYE TALLAFIN KAYAN MASARUFI ZAI KAWO BABBAR MATSALA A KASAR

Firaministan rikwan kwarya na Lebanon Hassan Diab ya ce janye tallafi a kasar kan kayan masarufi zai jawo gagarumar matsala ga rayuwar jama’a.Diab wanda kimanin watanni biyu ya yi murabus,…

SHIRME NE MU DAWO DA TALLAFIN FETUR ALHALI SAUDIYYA NA SAIDA LITA KAN NAIRA 168 -INJI SHUGABA BUHARI

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce shirme ne a ce Saudiyya na sayar da litar fetur kan Naira 168, sannan Najeriya mai sayarwa kan Naira 161 ta bar tallafin fetur.…

FACEBOOK ZAI RABAWA KANANAN ‘YAN KASUWA TALLAFI A NAJERIYA

A ranar Litinin da ta gabata ne kamfanin manhajar dandalin sada zumunta na ‘Facebook’ ya sanar da shirin fara rabawa kananan ‘yan kasuwa 781 a Najeriya tallafin miliyan N500. Shirin…

CIRE TALLAFIN FETUR MU KA YI BA KARA FARASHIN FETUR BA – INJI SHUGABAN NNPC MELE KYARI KOLO

Shugaban  kamfanin man fetur na Najeriya Mele Kyari Kolo ya ce ba kamar yanda ake ambata cewa gwamnati ta karawa litar man fetur farashi ba, gaskiyar maganar gwamnati ta janye…