• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

sokoto

  • Home
  • ‘YAN BINDIGA SUN CIGABA DA MUGUN AIKI A YANKIN SABON BIRNI JIHAR SOKOTO

‘YAN BINDIGA SUN CIGABA DA MUGUN AIKI A YANKIN SABON BIRNI JIHAR SOKOTO

‘Yan bindiga ko a ce barayin daji na cigaba da kai hare-hare a yankunan karamar hukumar Sabon Birni da ke jihar Sokoto. Rahotanni sun baiyana sace mutane a wasu kauyuka…

BAFARAWA YA NUNA RASHIN JIN DADIN ZIYARAR SHUGABA BUHARI SOKOTO BAYAN KONA FASINJOJI

Tsohon gwamnan Sokoto Attahiru Dalhatu Bafarawa ya nuna rashin dadi ga rashin ziyartar Sokoto da shugaba Buhari ya yi biyo bayan bude wuta kan motar safa da kona fasinjoji da…

‘YAN BINDIGA SUN BUDE WUTA KAN TAWAGAR MATAFIYA A YANKIN KARAMAR HUKUMAR SABON BIRNI

Rahotanni daga jihar Sokoto na baiyana cewa ‘yan bindiga sun bude wuta kan wata motar safa dauke da fasinjoji 24 a yankin karamar hukumar Sabon Birni. Zuwa yanzu dai labarin…

YAN SA KAI A SOKOTO SUN HALLAKA MUTUM 11 CIKI HAR DA LIMAMI

  ‘Yan sa kUai ko a ce ‘yan banga sun kashe mutum 11 ciki da wani limami a kauyen Mamanda da ke karamar hukumar Gwadabawa a jihar Sokoto. Nan take…

JIHAR SOKOTO TA RUFE LAYUKAN SADARWA A KANANAN HUKUMOMI 14

Don muradin yaki da ‘yan bindiga gwamnatin Sokoto ta rufe layukan sadarwar wayar salula a kananan hukumomi 14 na jihar. Gwamnan jihar Aminu Tambuwal dama ya sanar da cewa ya…

SULTAN MUHAMMAD SA’AD ZAI YI RANGADIN SALAMA A GOMBE

Sarkin musulmi Sultan Muhammad Sa’ad Abubakar zai sauka a Gombe a alhamis din nan don ziyarar salama. Sultan din na irin wannan rangadi don karfafa jituwa tsakanin musulmi da mabiya…

AN DAMKE HAMSHAKIN BARAWO A SOKOTO MAI SUNA GALADIMA

Rahotanni daga Sokoto na baiyana cewa an cafke wani da a ke zargi da zama cikin gaggan barayin mutane. Mutumin mai suna Bello Galadima ya shiga hannun jami’an tsaron farar…

SON ZUCIYA KE SANYA WASU BATA NAJERIYA A KETARE-ASO ROCK

Fadar Aso Rock ta ce rashin kishin kasa ne ke sa wasu bata sunan Najeriya a ketare da sunan furta ra’ayin su. Wannan martani  ne na fadar ga kalaman Bishop…

TABARBAREWAR TSARO A NAJERIYA TA ZAMA BABBAR JARRABAWA GA KOWA A NAJERIYA-BAFARAWA

Tsohon gwamnan jihar Sokoto Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa ya nuna matukar damuwa kan tabarbarewar tsaro a Najeriya, ya na mai cewa kalubalen ya wuce matsayin a tsaya a na dorawa…

BA DUK MASU LAIFUKA A DAJI NE FULANI BA-SULTAN

Sultan Muhammad Sa’ad Abubakar ya ce ba duk masu aikata laifuka a daji ne Fulani don an sha samun wadanda sam ba Fulani ba ne rike da makamai biyo bayan…