• Thu. Aug 18th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Soja

  • Home
  • A NA CIGABA DA JUYAYIN RASUWAR JANAR MUHAMMAD INUWA WUSHISHI

A NA CIGABA DA JUYAYIN RASUWAR JANAR MUHAMMAD INUWA WUSHISHI

‘Yan uwa da sauran jama’a na isar da ta’aziyyar mutuwar tsohon babban hafsan sojan kasan Najeriya Janar Muhammad Inuwa Wushishi. Marigayin wanda ya zama shugaban sojojin kasan a zamanin gwamnatin…

RUNDUNAR SOJAN NAJERIYA TA BUKACI A YI WATSI DA WANI BIDIYO DA TA CE FARAFAGANDA NE

Rundunar sojan Najeriya ta bukaci jama’a su yi watsi da wani faifan bidiyo da ta ce na farafaganda ne don illa ga martabar soja a yankin kudu maso gabashin Najeriya.…

SHUGABA BUHARI YA KARAWA BABBAN HAFSAN SOJAN KASA GIRMA

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya karawa babban hafsan sojan kasa Manjo Janar Farouk Yahaya girma zuwa Laftanar Janaral. Shugaban ya makalawa Yahaya alamar karin girman a fadar Aso Rock gabanin…

RUNDUNAR SOJAN NAJERIYA TA SAUYA WAJAJEN AIKI GA MANYAN JAMI’AN TA

Rundunar sojan Najeriya ta yi sauye-sauye a mukaman rundunar na sassa daban-daban da ya biyo bayan garambawul. Sabon babban hafsan sojan kasa Manjo Janar Farouk Yahaya ne ya amince da…

MUTUWAR MUTANE TA KAI 45 A HATSARIN JIRGIN SAMAN PHILIPPINES

Akalla mutum 45 su ka rasa ran su a sanadiyyar hatsarin jirgin saman sufuri na soja na kasar Philippines. Hatsarin ya auku ne a kudancin kasar a yayin da ya…

SOJOJIN LEBANON NA BUKATAR TAIMAKON KETARE DON KARANCIN KUDI

Sojojin kasar Lebanon da ke fama da kuncin tattalin arziki sun mika kokon bara ketare don neman tallafi. Kiran ya zo ne a taro ta na’ura na kungiyoyin tallafawa Lebanon…

JAMA’A A NIJAR NA NUNA FARIN CIKIN RUWAN WUTA KAN BOKO HARAM TA SAMA

Jama’a da dama a jamhuriyar Nijar na nuna farin ciki da yanda sojan saman kasar su ka yi ruwan wuta kan ‘yan ta’addan Boko Haram a yankin Diffa. Lamarin ya…

RUGUGIN YAKI YA SA SOJA YA HARBA ALBARUSHI YA KASHE JAMI’IN KWASTAM A SEME

Da alamu rugugin yaki ya tabs kwakwalwar wani soja wanda ya harba bindiga har harsasi ya kashe jami’in kwastam mai suna Walter a kan iyakar Seme da ke Lagos. Sojan…

MU NA KIRA GA SHUGABA BUHARI YA YAFEWA MARIGAYI JANAR MAMMAN VATSA-DANGIN VATSA

Iyali da ‘yan uwan marigayi Manjo Janar Mamman Vatsa sun bukaci shugaba Buhari ya yafewa marigayin don hakan ya ba su damar kafa gudaunuyar tallafawa marayu. A taro da manema…

YAN TA ADDA SUN KAI HARI YANKIN DIFFA INDA SU KA KASHE MUTANE DA DAMA

‘Yan ta’adda sun shiga yankin Diffa da ke jamhuriyar Nijar inda su ka kashe mutane da dama da akalla ba su gaza 27 ba. Wasu sun rasa ran su sadiyyar…