• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

rivers

  • Home
  • RIBAS TA KARBE RAGAMAR TARA HARAJI NA “VAT”

RIBAS TA KARBE RAGAMAR TARA HARAJI NA “VAT”

Gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike ya sanya hannu kan dokar tara kudin haraji daga cikin jihar na kayaiyaki wato “VAT” ba tare da ba da dama hukumar tara kudin shiga…

KORONA-GWAMNATIN NAJERIYA TA AIYANA JIHOHI 6 DA ABUJA A YANKUNA MASU HATSARI

Gwamnatin taraiyar Najeriya ta aiyana jihohi 6 da babban birnin kasar Abuja a matsayin wajaje masu hatsari ga kamuwa da cutar annobar korona. Shugaban kwamitin yaki da cutar Boss Mustapha…

WIKE: RIBAS TA KAFA DOKAR HANA ZIRGA-ZIRGAR DARE DA MAKWABTA

Gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike ya aiyana dokar hana zirga-zirgar dare tsakanin jihar sa da makwabta don tabarbarewar tsaro. Dokar za ta fara aiki daga larabar nan daga karfe 8…

AN KAI HARI KAN JAMI’AN ‘YAN SANDA DA WASU MUTANE A JIHAR RIBAS

Wasu ‘yan bindiga sun kai hari kan jami’an ‘yan sanda da wasu mutane a jihar Ribas inda akalla ‘yan sanda biyu su ka rasa ran su cikin mutum 8 da…

‘YAN SANDA SUN DAMKE BABBAN DAN FASHI A JIHAR RIBAS HONEST DIGBARA

‘Yan sanda a jihar Ribas sun damke Honest Digbara da a ke nama ruwa a jallo kan zargin satar mutane da fashi da mamaki. An zaiyana Digbara da cewa shi…