• Fri. May 20th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

President Buhari

  • Home
  • SHUGABA BUHARI MISALI NA SHUGABA MARAR CIN HANCI-YEMI OSINBAJO

SHUGABA BUHARI MISALI NA SHUGABA MARAR CIN HANCI-YEMI OSINBAJO

Mataimakin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo ya zaiyana shugaba Buhari a matsayin misalign shugaba marar cin hanci da rashawa. Osinbajo na magana ne lokacin da ya kwashi matar sa da tawaga…

DA ƊUMI-ƊUMI: A DAIDAI LOKACIN DA BUHARI ZAI ZIYARCI MAIDUGURI ƳAN TA’ADDAN BOKO HARAM SUN TADA BAMA-BAMAI A KUSA DA FILIN JIRGI A JAHAR.

A daidai lokacin da Buhari zai ziyarci Maiduguri yan ta’addan Boko Haram sun harba makamin kare dangi a kusa da filin jirgi na Ngomari A bayanan da mu ke samu…

TSARO-KUNGIYAR TUNTUBA TA AREWA TA NUNA DAMUWA KAN RASHIN KULAWAR DA TA DACE DAGA SHUGABA BUHARI

Kungiyar tuntubar juna ta arewa ta nuna damuwa kan abun da ta zaiyana da rashin kulawar da ta dace daga shugaba Buhari kan tabarbarewar tsaro. Sanarwa daga kungiyar ta zargi…

SHUGABA BUHARI YAYI TARO TA NA’URA DA MANYAN JAMI’AN SA KAN LAMURAN TSARO

Yayin da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kamo hanyar dawowa Abuja daga Turkiyya, ya jagoranci wani taro ta na’ura kan lamuran tsaro. Shugaban wanda ya halarci taro na uku na…

SHUGABA BUHARI YA YI NASARAR HADA KAN NAJERIYA A MAWUYACIN LOKACI-LAI MUHAMMED

Ministan labarun Najeriya Lai Muhammed ya ce shugaba Buhari ya yi nasarar hada kan Najeriya a cikin mafi mawuyacin halin da kasar ta shiga. Muhammed ya ce baya ga ma…

SHUGABA BUHARI ZAI KOMA GONA BAYAN KAMMALA WA’ADIN MULKIN SA

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce zai koma gona ya cigaba da aiki bayan kammala wa’adin mulkin sa a 2023. Shugaban na magana ne a ziyarar aiki kasar Turkiyya a…

MURNA TA CIKA ZUCIYAR FIRAMINISTA ABIY AHMED NA HABASHA INDA YA ZAMA DIREBAN SHUGABA BUHARI

  Da alamu murna ta cika zuciyar firaministan Habasha Abiy Ahmed wanda ya say a dauko mota ya tuka shugaba Buhari da kan s har wajen wata liyafa a Addis…

KAYODE MAI RAGARGAZAR BUHARI YA GANA DA BUHARI YA DAWO APC

T Tsohon ministan jiragen sama Femi Fani Kayode da ya yi kaurin suna wajen sukar gwamnatin Buhari ya gana da shugaba Buharin a fadar Aso Rock, inda ya aiyana dawowa…