• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

nigeria

  • Home
  • A YAU MABIYA ADDININ KIRISTA A FADIN DUNIYA KE BUKIN KIRSIMETI

A YAU MABIYA ADDININ KIRISTA A FADIN DUNIYA KE BUKIN KIRSIMETI

A yau asabar din nan 25 ga watan nan na disamba 2021 mabiya addinin kirista a fadin duniya ke bukin kirsimeti. Bukin da ke tuna haihuwar Annabi Isa Alaihis Salam…

SHUGABAN NAJERIYA MUHAMMADU YA ZIYARCI MAIDUGURI JIHAR BORNO

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ziyarci Maiduguri babban birnin jihar Borno inda ya kaddamar da wasu aiyuka da gwamnan jihar Babagana Umara Zulum ya aiwatar. Shugaban wanda kafin ya iso…

BA MATSAYAR SHUGABA BUHARI SHI KADAI BA NE WATSI DA SABUWAR DOKAR ZABE-DR.ABUBAKAR KARI

Masanin kimiyyar siyasa na jami’ar Abuja Dr.Abubakar Umar Kari ya ce ba matsayar shugaba Buhari ba ne shi kadai watsi da sabuwar dokar zabe wacce ta kunshi zaben ‘yar tinke…

BABU DAƊILIN DA ZAI SA MAI KASHE MUTANE YA RIƘE MAKAMI SANNAN A CE MUTUMIN KIRKI BA ZAI RIƘE MAKAMI YA KARE KANSHI BA – MASARI

Gwamnan jahar Katsina da ke Arewa maso Yammacin Najeriya Aminu Bello Masari, ya ce shi bai ga dalilin da zai sa a hana al’umma ɗaukar makamai domin kare kansu daga…

A NA SA RAN MAJALISAR DOKOKIN NAJERIYA ZA TA AMINCE DA KASAFIN KUDIN 2022 A TALATAR NAN

A talatar nan a ke sa ran majalisar dokokin Najeriya za ta amince da kasafin kudin 2022 don mika shi ga shugaba Buhari ya sanya hannu don ya zama doka.…

ZAN MAIDA HANKALLI KAN AIYUKAN RAYA KASA MAIMAKON BIYEWA ‘YAR TAKADDAMAR SIYASA-GANDUJE

Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce zai fi maida hankali a yanzu kan aiyukan raya jihar Kano maimakon biyewa takaddamar cikin gida ta siyasar APC a jihar. In za…

YAWAN MUTANE DA SUKA RASA RANSU A HARIN GIWA SUN KAI MUTUM 38

Zuwa yanzu yawan mutanen da su ka rasa ran su a harin da ‘yan bindiga a karamar hukumar Giwa a jihar Kadunada sun kai mutum 38. Kwamishinan tsaron cikin gida…

HATSARIN MOTA YA YI SANADIYYAR MUTUWAR MUTUM 8 A BAUCHI

An samu wani mumunan hatsarin mota a jihar Bauchi da ya hada da mota kirar Vectra da wata tifa inda mutum 8 su ka rasa ran su. Hatsarin ya auku…

A TALLAFAWA NAJERIYA WAJEN YAKAR ‘YAN TA’ADDA-SHUGABA BUHARI A TARON TURKIYYA

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya mika bukata a wajen taron tattalin arzikin Afurka da Turkiyya na 3 da a ka gudanar a kasar Turkiyya da a kawowa Najeriya daukin yaki…

SHUGABA BUHARI YA YI NASARAR HADA KAN NAJERIYA A MAWUYACIN LOKACI-LAI MUHAMMED

Ministan labarun Najeriya Lai Muhammed ya ce shugaba Buhari ya yi nasarar hada kan Najeriya a cikin mafi mawuyacin halin da kasar ta shiga. Muhammed ya ce baya ga ma…