• Thu. Aug 18th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

nigeria

  • Home
  • BA A TUNTUBE MU ZUWA YANZU BAYAN TSARE EKEREWAMDU A LONDON-SHIGE DA FICE

BA A TUNTUBE MU ZUWA YANZU BAYAN TSARE EKEREWAMDU A LONDON-SHIGE DA FICE

Hukumar shige da fice ta Najeriya ta ce ba wanda ya tuntube ta tun bayan bullar labarin cafke tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa Ike Ekwremadu a London da tuhumar tafiya…

KOTU TA AMINCE DA KA’IDAR KAMO NNAMDI KANU DAGA KENYA

Babbar kotun taraiya a Abuja ta amince da cewa an bi ka’ida wajen kamo Nnamdi Kanu daga Kenya a ka dawo da shi Najeriya. Kotun karkashin mai shari’a Binta Nyako…

AIBANTA MANZO-KOTUN KANO TA DAURE MUBARAK BALA SHEKARU 24

Kaeshe kotu a Kano ta yanke hukuncin daure matashin nan da a ka same shi da laifin aibanta Manzon Allah, Mubarak Bala shekaru 24. Matashin wanda shi ne shugaban wadanda…

MATAKIN DA A KA DAUKA KAN NURU KHALID YA YI TSAURI-DAYA DAGA LIMAMAN ANGUWAR APO

Rahotanni na nuna wasu mazauna anguwar APO a Abuja wato anguwar ‘yan majalisar dokokin Najeriya na niyyar kwabe shugaban kwamitin masallatan anguwar Sanata Sa’idu Dansadau biyo bayan dakatar da limamin…

NAJERIYA NA DA NIYYAR KWASO JAMA’AR TA DAGA UKRAINE-GARBA SHEHU

Mai taimakawa shugaban Najeriya kan labaru Garba Shehu ya ba da tabbacin gwamnati na daukar matakan ganin an dawo da ‘yan Najeriya da su ka makale a kasar Ukraine da…

MA’ABOTA MOTOCI DA BABURA SUN KOKA KAN SHAN MAN FETUR MARAR KYAU

Ma’abota motoci da babura a sassan Najeriya na kokawa kan yiwuwar shan man fetur marar kyau da hakan ya haddasa matsala ga injinan su. Wannan labari ma ya biyo bayan…

AN YI TARON TUNAWA DA MAZAN JIYA A NAJERIYA

Kamar yanda a ka saba duk shekara an gudanar da taron tunawa da mazan jiya a Najeriya da yin faretin karramawa. Taron a dandalin dogon yaro da ke daura da…

2022-LITININ DIN NAN HUTU NE A NAJERIYA

A litinin din nan za a sake hutu a Najeriya don shigowar sabuwar shekarar miladiyya ta 2022 da ta fado a karshen makon jiya. Gwamnatin Najeriya ta hannun ma’aikatar harkokin…

SHUGABAYA SANYA HANNU A KAN KASAFIN KUDIN BANA 2022

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan kasafin kudin bana shekara ta 2022 don fara aiki daga yau din nan asabar. Majalisar dai ta kara yawan kudin kasafin daga…

YAU MA HUTU NE A NAJERIYA

Kasancewar bukin kirsimeti ya zo a karshen mako, gwamnatin Najeriya ta fadada hutu zuwa litinin din nan 27 ga watan nan na disamba. Mabiya addinin kirista na kiran rana ta…