• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Niger

  • Home
  • YAN BINDIGA SUN KASHE KIMANIN MUTUM 9 A MASALLACI A JIHAR NEJA

YAN BINDIGA SUN KASHE KIMANIN MUTUM 9 A MASALLACI A JIHAR NEJA

‘Yan bindiga da su ka addabi yankunan jihar Neja sun kai hari kan masallaci a Ba’are da ke yankin karamar hukumar Mashegu inda akalla su ka kashe mutum 9. Kwamishinan…

GWAMNATIN NIJAR TA WAIWAYI AIKIN MADATSAR RUWA A TILLABERY

Gwamnatin jamhuriyar Nijar ta waiwayi aikin madatsar ruwa a kauyen Kandaji da ke jihar Tillabery da a ka faro aikin tun shekaru 50 da su ka wuce. Madatsar ruwan dai…

NA YI FARIN CIKI DA GWAMNATI BA TA BA DA FANSA BA WAJEN CETO NI DAGA BARAYI-KWAMISHINA

Kwamishinan labaru na jihar Neja Muhammad Sani Idris ya nuna farin ciki da yanda gwamnatin jihar ba ta saba alwashin da ta dauka na kin ba da diyya ga barayi…

HULDAR MU DA JAMHURIYAR NIJAR NA DA KARFI-SARKIN KANO

Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya zaiyana huldar ‘yan Najeriya da Nijar da cewa mai karfi ce ainun. Alhaji Aminu Ado na magana ne a birnin Yamai…

MANJO JANAR ABDUL KHALIFAH YA ZAMA KWAMANDAN RUNDUNAR HADIN GWIWA TA TAFKIN CHADI

Hafsan sojan Najeriya Manjo Janar Abdul Khalifah Ibrahim ya zama babban kwamandan rundunar hadin gwiwar yaki da ‘yan ta’adda na kasashen yankin tafkin Chadi. Manjo Janar Ibrahim ya amshi ragamar…

BARAYIN DA SU KA SACE DALIBAN ISLAMIYYA NA NEJA NA CI GABA DA TSAURARA MATSAYA

Barayin da su ka sace daliban Islamiyya na Salihu Tanko a Neja na cigaba da tsaurara matakai don neman karin kudin fansa. Wannan na faruwa ne duk da tura Naira…

AN YI ADDU’AR ROKON RUWA A DAMAGARAM TA JAMHURIYAR NIJAR

Hukumomi a yankin Damagaram na jamhuriyar Nijar sun jagoranci gudanar da addu’a don rokon Allah ya horewa yankin ruwan sama don gudanar da lamuran noma. Matakin ya biyo bayan yanda…

MU NA SON A RAGE MA NA HARAJI-KANANAN ‘YAN KASUWA A NIJAR

Kananan ‘yan kasuwa a jamhuriyar Nijar na bukatar rangwamen kudin haraji daga hukumomin kasar don ririta jarin su. Taron shugabanin ‘yan kasuwar jamhuriyar Nijar da ya gudana a karshen mako…

MU NA SON BAZOUM YA MAIDA HANKALI GA DABARUN TSARO A CIKIN GIDA-ANGO UMAROU

Tsohon ministan cikin gidan jamhuriyar Nijar Idi Ango Umarou ya bukaci shugaban kasar Bazoum Muhammed ya maida hankali wajen neman dabarun magance kalubalen tsaro daga cikin gida maimakon tura dukkan…

GWAMNAN NEJA BAI TABA TARA MU MU TATTAUNA KAN TSARO BA-LADO SULEJA

Dan majalisar wakilan taraiya mai wakiltar Suleja da Gurara daga Neja Najeriya, Lado Suleja ya ce da gwamnan Neja ya na tuntubar su da kuwa sun ba da shawarar da…