• Thu. Aug 18th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Najeriya

  • Home
  • KISAN GILLA NA KARUWA A YANKIN KUDU MASO GABASHIN NAJERIYA

KISAN GILLA NA KARUWA A YANKIN KUDU MASO GABASHIN NAJERIYA

Kusan kullum sai an samu labarin kai hari kan mutane a yankin kudu maso gabashin Najeriya inda miyagun iri kan yi kisan gilla kan wadanda ba su yi laifin komai…

HUSHPUPPI-KOTUN AMURKA TA TSAIDA WATAN OKTOBA DON FARA SHARI’AR DAMFARA

Kotun Amurka a California ta dage sauraron shari’a dan damfarar nan Hushpuppi daga watan mayu zuwa watan Oktoba na bana don bukatar wasu daga wadanda a ke tuhuma. Shari’ar dala…

BARAYIN DAJI SUN SACE DAGACI A JIHAR KATSINA

Barayin daji sun kai samame da dare a kauyen Banye da ke yankin karamar hukumar Charanci a jihar Katsina inda su ka sace dagacin garin. Ba ya ga dagacin mai…

SHIGOWAR WASU JAM’IYYAR APC BA LALLE BA NE NA DA RIBA GA ZABEN 2023-DR.ABUBAKAR KARI

Yayin da jam’iyyar APC mai mulki ke gaiyato ‘yan siaysar adawa ciki har da gwamnoni su dawo jam’iyyar, masanin kimiyyar siyasa na jami’ar Abuja Dr.Abubkar Umar Kari ya ce wasu…

GWAMNAN LEGOS YA BI SAHUN MASU HANA KIWO A FILI

Gwamnan jihar Lagos Babatunde Sanwo-Olu ya rantaba hannu kan dokar hana kiwo a fili a fadin jihar da hakan ya sanya shi shiga sahun da dama daga gwamnonin kudancin Najeriya…

JIHAR SOKOTO TA RUFE LAYUKAN SADARWA A KANANAN HUKUMOMI 14

Don muradin yaki da ‘yan bindiga gwamnatin Sokoto ta rufe layukan sadarwar wayar salula a kananan hukumomi 14 na jihar. Gwamnan jihar Aminu Tambuwal dama ya sanar da cewa ya…

NAIRA TA SAKE FADUWA KAN DALA

Takaradar kudin Najeriya Naira ta sake faduwa a kasuwar canji fiye kusan da kowane lokaci a baya. A yanzu dai a kan samu dala daya rak kan Naira 540 har…

AN KATSE LAYUKAN SADARWAR SALULA A WASU SASSAN KATSINA

Hukumomin Najeriya sun rufe layukan sadarwar salula a wasu yankuna na jihar Katsina inda kalubalen satar mutane ya fi ta’azzara. Wannan ya nuna sashen Katsina ya bi sahun jihar Zamfara…

SHUGABA BUHARI YA ZIYARCI JIHAR IMO DA TA FI TSANANTAR NEMAN RABA NAJERIYA

Shugaban Najeriay Muhammadu Buhari ya ziyarci jihar Imo da ta zama mafi tsanantar kashe-kashe don neman raba Najeriya da kafa kasar Biyafara. Shugaban ya ziyarci jihar mai yawan masu hallaka…

JIRGIN RWANDA ZAI KWASHI ALHAZAN UMRAH NA NAJERIYA 154

Kungiyar masu jigilar alhazan reshen Najeriya reshen Abuja ta bullo da wata dabara ta aiki tare wajen tattara kan masu niyyar umrah don tada jirgi guda su tafi tare. Kungiyar…