• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

mutuwa

  • Home
  • MUTUM 9 SUN RASA RAI INDA 50 SU KA SAMU RAUNUKA A HATSARIN MOTA A JIGAWA

MUTUM 9 SUN RASA RAI INDA 50 SU KA SAMU RAUNUKA A HATSARIN MOTA A JIGAWA

Rahotanni daga jihar Jigawa Najeriya na baiyna cewa mutum 9 sun rasa ran su, inda 50 su ka samu raunuka daban-daban a sanadiyyar hatsarin babbar mota a yankin karamar hukumar…

ALLAH YA YI WA SARKIN GAYA A JIHAR KANO ALHAJI ABDULKADIR RASUWA

Masarutar Gaya a jihar Kano ta auka juyayi sanadiyyar rasuwar mai martaba sarkin masarautar Alhaji Ibrahim Abdulkadir. Marigayin ya rasu ne a fadar sa da ke Gaya ya na mai…

OBADIAH MAILAFIYA YA YI FAMA DA KORONA NE YA GAMU DA AJALI BA SAKACI BA NE-ASIBITIN JAMI’AR ABUJA

Shugaban asibitin jami’ar Abuja Dr.Bissallah Ekele ya ce marigayi tsohon mataimakin gwamnan babban bankin Njaeriya Obadiah Mailafiya ya gamu da ajali ne a sanadiyyar kamauwa da cutar korona bairos. Dr.Ekele…

‘YAN BINDIGA SUN KASHE KANIN SOWORE

”Yan bindiga sun kashe kanin shugaban kungiyar neman juyin mulki Omoyele Sowore a jihar Edo. Sowore ya ce kanin na sa mai suna Olajide ya fito ne daga jami’ar Igbinideon…

‘YAN TA’ADDA SUN SHIGA RANN DA KE KALABALGE A BORNO

‘Yan ta’addan DAESH a Afurka da hadin guiwar Boko Haram sun shiga garin Rann da ke karamar hukumar Kalabalge a jihar Borno. Rahaotanni sun nuna miyagun sun shigo garin na…

TSOHON MATAIMAKIN SHUGABAN MAJALISAR DATTAWA IBRAHIM MANTU YA RASU

Tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya Ibrahim Mantu ya riga mu gidan gaskiya ya na mai shekaru 74. Marigayin wanda ya yi fice da matukar tasiri a majalisar zamanin mulkin…

DAYA DAGA MANYAN DATTAWAN AREWA ALHAJI JODA YA RASU

Daya daga manyan dattawan arewacin Najeriya Alhaji Ahmed Joda ya riga mu gidan gaskiya.  Marigayin dai tsohon babban sakatare ne a matakin taraiya. Alhaji Joda ya rasu a Yola helkwatar…

HAR YANZU MALAMAI DA DALIBAI NA JUYAYIN RASUWAR SHEIKH ZARBAN

Har yanzu manyan malaman Islama da daliban ilimi na cikin kaduwa da juyayin rasuwar Sheikh Zarban Alghamidy. Marigayin wanda limami ne a masallacin Quba a Madina, ya zama babban bango…

2 DALIBAN SAKANDAREN GWAMNATI TA KEFFI SUN RASA RAI A KOGI

Biyu daga daliban sakandaren gwamnati ta Keffi da ke jihar Nassarawa sun rasa ran su a lokacin ninkaya a kogi. Akasin ya auku ne yayin da dalibai uku su ka…

AN HARBE MUTUM UKU A ZAZZAFAR ZANGA-ZANGA A KUDU MASO YAMMACIN IRAN

Mutum uku sun rasa ran su ciki har da dan sanda a sanadiyyar zazzafan zanga-zanga kan karancin ruwan sha a kudu maso yammacin Iran. Yankin Khuzestan ya fada mawuyacin karancin…