• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Muryar Amurka

  • Home
  • KO DA AN DAGE A RABA NAJERIYA TO A YI HAKAN A RUWAN SANYI-ZAUREN VOA

KO DA AN DAGE A RABA NAJERIYA TO A YI HAKAN A RUWAN SANYI-ZAUREN VOA

Masu jawabi a taron wata-wata na ofishin muryar Amurka na Abuja sun baiyana bukatar duk matsawar da a ka yi ta masu son raba Najeriya don kafa kasar Biyafara ko…

ZAHARADDEEN YA BAIYANA DA BASIRA BAYAN SHIRIN FARKO NA CIKI DA GASKIYA

Biyo bayan shirin CIKI DA GASKIYA na muryar Amurka a ranar litinin 01 2 2021, matashin da a ke magana a kan sa Zaharaddeen ya baiyana da yarinyar da iyayen…

ALLAH YA YI WA WAKILIN MURYAR AMURKA IBRAHIM ABDUL’AZIZ RASUWA

Allah ya yi wa daya daga fitattun wakilan Muryar Amurka a Najeriya Ibrahim Abdul’aziz rasuwa a sanadiyyar hatsarin mota a kan hanyar sa Bauchi-Gombe kan hanyar komawa gidan sa a…

ALLAH YA YI WA SHAHARERREN DAN JARIDA NASIRU MAIWADA MALUMFASHI RASUWA

Allan ya karbi rayuwar shaharerren dan jarida musamman ga mutanen arewacin Najeriya Nasiru Maiwada Malumfashi. Marigayin wanda ya yi aiki a rediyon Najeriya na Kaduna kuma ya wuce zuwa Washington…

MA’AIKATAR SUFURIN NAJERIYA TA SAUYA MATSAYA

Bayan alkawarin zama da sashen shari’a na ma’aikatar sufuri don jin matsayin ma’aikatar ga karar saba ka’idar kwangila ta shunfuda titunan dogo kan dala biliyan 3.2, daraktan labarun ma’aikatar Eric…