• Thu. Aug 18th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Murna

  • Home
  • TALIBAN TA YI MURNAR GALABA YAYIN DA RUKUNIN KARSHE NA SOJAN AMURKA YA FICE

TALIBAN TA YI MURNAR GALABA YAYIN DA RUKUNIN KARSHE NA SOJAN AMURKA YA FICE

‘Yan Taliban da su ka karbe ragamar mulkin Afghanistan, sun nuna murna yayin da rukunin karshe na sojan Amurka ya fice daga kasar. Jiragen karshe da kaya sun tashi daga…

TSOHON SHUGABAN AMURKA TRUMP YA TAYA NAJERIYA MURNAR DAKATAR DA TWITTER

Tsohon shugaban Amurka Donald Trump ya tura sakon taya Najeriya murnar dakatar da aikin kamfanin twitter.Trump wanda twitter ya dakatar da shi gabanin babban zaben Amurka a bara inda ya…

A NA TA MURNAR DAWOWAR DALIBAN SAKANDAREN KAGARA

Hukumomi da sauran dangi na ta murna don nasarar dawo da daliban sakandaren Kagara daga hannun masu satar mutane. Gwamnan Neja Abubakar Sani Bello ya karbi daliban da yi mu…