MINISTAN ABUJA MUHAMMAD MUSA BELLO YA KAMU DA CUTAR KORONA
Ministan babban birnin Najeriya Abuja Muhammadu Musa Bello ya kamu da cutar nan ta annoba korona bairos. Sakataren na ofishin ministan Anthony Ogunleye ne ya baiyana labarin a wata sanarwar…