• Thu. Dec 9th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Matasa

  • Home
  • MU NA SON A KORI SHUGABAR HUKUMAR DAIDAITON DAUKAR MA’AIKATA TA NAJERIYA DON SABA DOKA-MATASA

MU NA SON A KORI SHUGABAR HUKUMAR DAIDAITON DAUKAR MA’AIKATA TA NAJERIYA DON SABA DOKA-MATASA

Gangamin matasa bisa jagorancin tsohon shugaban  majalisar matasa ta Najeriya NYCN ya taru a gaban hukumar kula da daidaiton daukar aiki a Abuja don neman shugaba Buhari ya kori shugabar…

MASU SHEKARU 18-35 NE ZA MU BARI SU ZAMA SHUGABANNIN MATASA A MAZABU-APC

Jam’iyyar APC mai mulki a taraiya ta kafa ka’idar sai masu shekaru daga 18-35 ne za su zama shugabannin matasa a matakin mazabu da kananan hukumomi. Matakin ya zo gabanin…

AN WARE DALA MILIYAN DAYA DON YIWA TALAKAWA AURE

Yarima Muhammad Bin Salman na Saudiyya ya ware dala miliyan daya don tallafawa miskinai da gajiyayyu su yi aure. Wannan tallafi ya shafi matasa maza da mata 200 a fadin…

SOYAYYA: TAYAYYA ZAN SACE ZUCIYAR MACE

Tayayya zan sace Zuciyar Mace? A gaskiya sace zucciyar mace abu ne mai sauki ga wanda ya gane sannan kuma abu ne mai wuya ga wanda bai gane ba. Tabbas…

YADDA ZAKA FADAWA MACE KANA SON TA

”Amincin Allah yatabata gareki maikyau,Tun ranar da nafara ganin ki naji kin sace man zuciyata, sannan ina ta tunanin yanda zan yi na fada maki yadda nake sonki a cikin…

YANDA AKE FARANTA WA MACE RAI A LOKACI GUDA

”Yar Aljanna wallahi Kece farin cikina idan ina tare dake ba karamin dadi nake jiba a cikin kogon zuciyata ba, kece  bugun zuciyatah!”  ”Gimbiyar mata ni nakine ke tawace nabiki…

YANDA ZAKISA NAMIJI TINANINKI DARE DA RANA KALAMAN BAKINKI

“Masoyina Karikemin Amanar kanka duk duniya Babu Abinda nake kauna sama da Kai“ “Kullin kuma a kowace rana kaunarka karuwa take a zuciyata“ “Dan Allah Kada kakaryamin Zuciya na rokeka…

MUN SALLAMI SULE LAMIDO DAGA PDP-MATASA

A Dutse babban birnin jihar Jigawa wata kungiyar matasa masu rajin kare jam’iyyar adawa ta PDP sun yi taro inda su ka yanke matsayar sallamar tsohon gwamnan jihar Sule Lamido…

SOYAYYA: YANDA ZAKA FARANTA MA BUDURWARKA ZUCIYA DA ZAKAKAN KALAMAN BAKINKA

“Yar Aljanna  wlh Kece farin cikina idan ina tare dake ba karamin dadi nake jiba a cikin kogon Zuciyata kece  bugun zuciya ta”  “Gimbiyar mata ni nakine ke tawace nabiki…

GASKIYAR SOYAYYA

“Masoyiyatah kafin nahadu dake banida wani Aikinyi a Wannan duniya Dayawuce zaman majalisa ayita gulmace gulmace Amman tunda nahadu da ke diyar Albarka Wata sassanyar Ni’ima ta sauka a tsakiyar…