• Sat. Nov 27th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Matakan sulhu

  • Home
  • KORAR MAKIYAYA-MUHAWARA TA FARA NUNA SULHU YA FI

KORAR MAKIYAYA-MUHAWARA TA FARA NUNA SULHU YA FI

Yanzu dai alamu na nuna masu hangen nesa a dattawan Najeriya na kiran sulhu daga kowane bangare kan korar makiyaya daga wasu jihohin kudu maso yammacin Najeriya. Dattawan sun bukaci…

MINISTAN KWADAGON NAJERIYA NA CIGABA DA BA DA KWARIN GUIWA KAN SHIRIN DAWOWA AIKIN MALAMAN JAMI’A

Ministan kwadagon Najeriya Chris Ngige na cigaba da baiyana kwarin guiwar cewa malaman jami’a za su dawo aiki. Ngige wanda ya kara ganawa da kungiyar malaman ASUU karkashin jagorancin Farfesa…