• Thu. Dec 9th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Matakan kariya daga cutar korona

  • Home
  • AN YI AMFANI DA LITA MILIYAM 1.4 DON TSABTACE MASALLACIN HARAMI TUN FARA RAMADAN 1442

AN YI AMFANI DA LITA MILIYAM 1.4 DON TSABTACE MASALLACIN HARAMI TUN FARA RAMADAN 1442

Hukumomin da ke kula da haramin Makkah da Madina sun yi amfani da fiye da lita miliyan 1.4 na tsabatace babban masallacin dakin ka’aba tun fara azumin ramadan na bana.…

DALIBAN GWAMNATIN NAJERIYA SUN KOMA MAKARANTA

Kamar yanda a ka tsara daliban gwamnatin Najeriya sun koma makaranta don cigaba da karatun da ke samun tsaiko sanadiyyar cutar annoba. Makarantun gwamnatin dai sun hada da makarantun sakandaren…