• Tue. Nov 30th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Masu satar mutane

  • Home
  • YADDA AKA GAMA DA ‘YAN BINDIGA A DAJIN MAKUKU A JIHAR KEBBI

YADDA AKA GAMA DA ‘YAN BINDIGA A DAJIN MAKUKU A JIHAR KEBBI

‘Yan bindiga masu satar mutane ba su kwashe nika da waka ba a dajin Makuku a jihar Kebbi don gamuwa da martanin sojojin Najeriya. An baiyana dama ta wannan dajin…

A KULLA SULHU TA HANYAR DA TA DACE DA MASU SATAR MUTANE-DOTTIJON MAKIYAYA DODO OROJI

An kara karfafa muhimmancin kulla sulhu tsakanin hukumomi da masu satar mutane ko ‘yan bindiga da ke addabar jihohin arewa maso yamma da kuma jihar Neja. Dottijon makiyaya Muhammad Dodo…

KANKARA: MUN TABBATAR BA YARON DA YA MUTU A HANNUN YAN BINDIGA – SOJOJI

Helkwatar tsaron Najeriya ta ce ta na labarin cewa duk daliban makarantar sakadandaren Kanakara a jihar Katsina da masu satar mutane su ka dauke na nan lafiya hannun wadanda su…