• Sat. Nov 27th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Masar

  • Home
  • YANZU DAI AN TABBATAR MAHAIFI NA YA YI DAIDAI-INJI DAN MARIGAYI ANWAR SADAT

YANZU DAI AN TABBATAR MAHAIFI NA YA YI DAIDAI-INJI DAN MARIGAYI ANWAR SADAT

Dan marigayi tsohon shugaban Masar Anwar Sadat ya ce yanzu dai ya hakikance jama’a sun fahimci irin matakan da mahaifn sa ya dauka daidai ne. Gamal El-Sadat na magana ne…

SOYAYYAR SARAUNIYA CLEOPATRA DA MARK ANTONY

Abin kallo da sha’awa, kuma abin burgewa ga kowa. Wannan shine labarin Cleopatra, sarauniyar Masar. Tana iya samun duk wani abu wanda take so, amma ta kamu da ciwon soyayyar…

MASU SANYA BAKIN MASAR SUN KARA DAGEWA DON KARFAFA TSAGAITA WUTA

Masu jagorantar tsagaita wuta na Masar kan ruwan boma-boman Israila kan Gaza sun tattauna da sassan biyu don karfafa batun. ‘Yan gwagwarmayar Palasdinawa HAMAS da ke mulkin Gaza na zagawa…

MASAR TA KORI MANYAN MA’AIKATAN JIRGIN KASA DON YAWAN HATSARI

Ministan sufuri na kasar Masar Kamal El-Wazir ya dau matakin korar manyan jami’an jirgin kasa don yanda a wata daya kacal a ka samu hatsarin jirgi har sau uku. A…

MASAR, SUDAN DA HABASHA SUN DAWO TATTAUNAWA KAN DAM DIN DA A KE TAKADDAMA A KAN SA

Kasar Masar, Sudan da Habasha sun dawo teburin tattaunawa na tsawon shekaru kan dam din da Habasha ke ginawa a kan kogin NILU. Takaddamar ta faro ne bayan janyewa da…

KWAMANDAN RUNDUNAR SOJAN GWAGWARMAYA TA LIBYA KHALIFA HAFTAR YA SAUKA A AL-KAHIRA

Kwamandan rundunar gwagwarmaya ta Libya mai neman kifar da gwamnatin Durabulus Khalifa Haftar ya dauka a birnin Alkahira na Masar don tattaunawa kan halin da kasar ta shiga. Haftar wanda…