• Wed. Dec 1st, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Masallachin makkah

  • Home
  • AN YI AMFANI DA LITA MILIYAM 1.4 DON TSABTACE MASALLACIN HARAMI TUN FARA RAMADAN 1442

AN YI AMFANI DA LITA MILIYAM 1.4 DON TSABTACE MASALLACIN HARAMI TUN FARA RAMADAN 1442

Hukumomin da ke kula da haramin Makkah da Madina sun yi amfani da fiye da lita miliyan 1.4 na tsabatace babban masallacin dakin ka’aba tun fara azumin ramadan na bana.…

BA A SAMU CUTAR KORONA A TSAKANIN ALHAZAI A SAUDIYYA BA-IMAM SUDAIS

Jagoran hukumar gwamnati da ke kula da masallacin Makkah da na Madina Sheikh Abdulrahman Sudais ya baiyana cewa ba a samu ko Alhaji daya da cutar korona ba. Imam Sudais…