• Sun. Nov 28th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Marib

  • Home
  • YAKI A WAJEN MARIB NA KARA KUBUCEWA ‘YAN TAWAYEN HOUTHI A YAMAN

YAKI A WAJEN MARIB NA KARA KUBUCEWA ‘YAN TAWAYEN HOUTHI A YAMAN

Yakin da a ke cigaba da gwabzawa a yankin Marib na haddasawa ‘yan taayen houthi da ke son kwace yankin asarar dakarun su. Marib da ke tsakiyar Yaman na da…

‘YAN TAWAYEN HOUTHI SUN DANDANA KUDAR SU A YANKIN MARIB

‘Yan tawayen houthi a Yaman da Iran ke marawa baya sun dandana kudar su hannun sojojin gwamnati a yakin kwatar birni mai tasiri na arewacin kasar, Marib. Majiyoyin gwamnatin kasar…

MUTUM 8 SUN MUTU SANADIYYAR HARIN HOUTHI KAN MARIB

Mutum 8 sun rasa ran su inda 27 su ka samu raunuka sanadiyyar harin makami mai linzami da kungiyar ‘yan tawayen houthi ta cilla kan yankin Marib da ke tsakiyar kasar…

DAKARUN GWAMNATI DA JAMA’A A YAMAN SUN HADA KAI DON TARE HARIN HOUTHI A MARIB

Sojojin gwamnatin Yaman da jama’ar kauyuka na hada kai wajen maida martani ga miyagun hare-hare da ‘yan tawayen Houthi ke kai wa kan yankin Marib. Houthi dai da Iran ke…