• Sun. Dec 5th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Marayu

  • Home
  • A KARA HIMMA WAJEN TALLAFAWA MARAYU DA MISKINAI-SHEIKH BALA LAU

A KARA HIMMA WAJEN TALLAFAWA MARAYU DA MISKINAI-SHEIKH BALA LAU

Shugaban JIBWIS Imam Abdullahi Bala Lau ya sake nanata kira na duk masu hannu da shuni da ma dai duk masu dan sukuni su kara dagewa wajen tallafawa marayu da…

JIBWIS: AN KOYAWA MATA 120 SANA’A

Kwamitin JIBWIS Abuja na kula da marayu da matan da mazan su, su ka rasu ya koyawa mata 120 sana’o’i daban-daban don samun dogaro da kai da rage kuncin rayuwa.…