• Wed. Dec 1st, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Manzon Allah

  • Home
  • ABDULJABBAR YA BA DA HAKURIN KALAMAN SA NA BATANCI GA JANIBIN MANZON ALLAH

ABDULJABBAR YA BA DA HAKURIN KALAMAN SA NA BATANCI GA JANIBIN MANZON ALLAH

Abduljabbar Kabara wanda ya halarci zaman mukabala da malamai a Kano kan tubumar batanci ga manzon Allah ya fitar da faifai na neman ahuwar munanan kalaman da ya yi amfani…

AN CAFKE WANI DAN HAKIKA A YOBE DON BATUNCI GA MAHALICCI DA MANZO

Jami’an tsaro a jihar Yobe sun cafke wani dan darika mai akidar HAKIKA sanadiyyar batunci ga Allah Madaukakin Sarki da Manzon Allah mai tsira da aminci. Dan Hakikan mai suna…