• Sun. Nov 28th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Manyan Hafsoshi

  • Home
  • HAFSOSHIN TSARO SUN BAIYANA A MAJALISAR DATTAWAN NAJERIYA

HAFSOSHIN TSARO SUN BAIYANA A MAJALISAR DATTAWAN NAJERIYA

Bayan gaiyata daga majalisar dattawan Najeriya, hafsoshin tsaro sun baiyana gaban majalisar inda su ka yi ganawar bayan fage. Da alamun hafsoshin sun yi bayani ne kan halin tabarbarewar tsaro…

SHUGABA BUHARI YA AIYANA DOKAR HANA TASHIN JIRAGE A JIHAR ZAMFARA

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya aiyana dokar hana tashin jirage a jihar Zamfara don yaki da ‘yan bindiga. Wannan dai na nufin jami’an tsaro ne za su ke aiyuka da…

SHUGABA BUHARI YA GODEWA TSOFFIN MANYAN HAFSOSHI

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya godewa tsoffin manyan hafsoshin soja bayan murabus daga aiki. Shugaba Buhari ya zaiyana su da wadanda su ka cimma nasarori da daman gaske na yunkurin…