• Sat. Nov 27th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Mansur Ibrahim

  • Home
  • KALUBALEN TSARO: MASALLATAI SUN KARA DAGEWA WAJEN AL KUNUT A NAJERIYA

KALUBALEN TSARO: MASALLATAI SUN KARA DAGEWA WAJEN AL KUNUT A NAJERIYA

Masallatai musamman a arewacin Najeriya sun kara azama wajen addu’o’in alkunut don neman taimakon Allah ga tabarbarewar tsaro da ya shafi yawaitar satar mutane da hare-haren ‘yan ta’adda. Azamar ta…