• Sat. Nov 27th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Manoma

  • Home
  • GOBARA-MANOMA ALBASA A NIJAR NA BUKATAR TALLAFIN GAGGAWA

GOBARA-MANOMA ALBASA A NIJAR NA BUKATAR TALLAFIN GAGGAWA

A yanzu haka manoma albasa a jamhuriyar Nijar na bukatar agajin gaggawa bayab gobara ta lashe hajar su. Gobarar dai da a ke binciken sanadiyyar ta, ta kone rumbunan albasa…

RABAWA MANOMA TALLAFI DON RAGE MU SU RADADIN AMBALIYAR RUWA, SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR KALGO

Shugaban karamar hukumar Kalgo a jihar Kebbi Shamsu Farouk ya ce gwamnati ta tallafawa manoma da kayan aiki don rage mu su radadin ambaliyar ruwa da share gonaki da dama.…

SAKONNIN YANAR GIZO NA NEMAN SHIRIRITAR DA YANKA MANOMAN SHINKAFA A BORNO

Sakonni da wasu da ba lalle an san su ba na neman shiriritar da batun yanka manoman shinkafa a Zabarmari da ke Borno. Irin wadannan sakonni da alamu ke nuna…

YAN BOKO HARAM SUN TABBATAR DA ALHAKIN YANKA MANOMAN SHINKAFA

Madugun ‘yan ta’addan Boko Haram Abubakar Shekau ya tabbatar da cewa su ke da alhakin yanka manoman shinkafa a yankin karamar hukumar Jere da ke jihar Borno. Shekau ya baiyana…

BUHARI: KUYI DIRAR MIKIYA KAN YAN TA ADDA A BORNO

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya umurci dakarun soji su yi dirar mikiya kan ‘yan ta’adda a jihar Borno ba da bata lokaci ba. Shugaban na magana ne bayan nuna takaicin…

AREGBESOLA: BA MU DA JAMI AN TSARON RAKIYAR MANOMA A AREWA MASO GABAR

Ministan cikin gidan Najeriya Rauf Aregbesola ya ce hukumar tsaron fararen hula da ke karkashin ma’aikatar sa “SIBIL DIFENS” ba ta da jami’an rakiyar manoma don kare lafiyar su a…

YAN BOKO HARAM SUN YANKA MANOMA DA DAMA A YANKIN JERE NA JIHAR BORNO

Rahotanni na baiyana cewa ‘yan ta’addan Boko Haram sun yanka akalla manoma 46 a yankin karamar hukumar Jere da ke jihar Borno. Bayanai sun nuna manoman na Shinkafa sun taso…

BUDE IYAKA: AN SAMU MABAMBANTAN RA’AYOYI

Baiyana shirin gwamnatin Najeriya na bude kan iyakar kasa don dawo da hada-hadar kasuwanci na samun mabambantan ra’ayi tsakanin masu cewa hakan daidai ne da masu cewa a’a a cigaba…