• Wed. Dec 1st, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Manfetur

  • Home
  • AN SAMU KARIN FARASHIN LITAR FETUR A NAJERIYA DAGA TSANANI 161 ZUWA 166 HAR 170

AN SAMU KARIN FARASHIN LITAR FETUR A NAJERIYA DAGA TSANANI 161 ZUWA 166 HAR 170

Wani gyaran farashin litar man fetur daga kamfanin fetur na Najeriya NNPC na nuna karin farashin litar fetur fiye da yanda a ka sayarwa mafi tsanani Naira 161. Yanzu sai…

DOGAYEN LAYUKAN FETUR SUN BAIYANA A ABUJA DA MASU SAIDA MAI A GALAN

Dogayen layukan man fetur sun baiyana a Abuja inda har hakan ya haddasa cunkuson motoci a wajajen tsakiyar birnin. Musamman a yankin Area 11 an ga matasa masu rike da…

TURKIYYA TA TURA JRGIN NEMAN ALBARKATUN FETUR TEKUN MEDETIRENIYA

A lamarin da wasu kasashen Turai ke ganin takala ce, Turkiyya ta tura jirgin neman albarkatun fetur zuwa gabashin tekun medetireniya da kasar Girka ke cewa yankin albarkatun ta ne.Jirgin…

SHIRME NE MU DAWO DA TALLAFIN FETUR ALHALI SAUDIYYA NA SAIDA LITA KAN NAIRA 168 -INJI SHUGABA BUHARI

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce shirme ne a ce Saudiyya na sayar da litar fetur kan Naira 168, sannan Najeriya mai sayarwa kan Naira 161 ta bar tallafin fetur.…

YAJIN AIKI: A LITININ DIN NAN ‘YAN KWADAGO ZA SU AUKA YAJIN AIKI DA ZANGA-ZANGA

Kungiyar kwadagon Najeriya NLC za ta auka yajin aiki da ma zanga-zanga don matsawa gwamnati lamba ta janye karin farashin fetur da lantarki da ta yi da tuni hakan ya…

BA ZA MU JA DA BAYA GA LAMARIN YAJIN AIKI DA MU KE SHIRIN TSUNDUMA BA – KUNGIYAR KWADAGO

Kungiyar kwadagon Najeriya ta ce ba za ta ja da baya ga shirin yajin aikin gama gari da ta tsara ranar litinin mai zuwa 28 ga watan nan ba.Tabbatar da…

BA ZA MU IYA DAWO DA TALLAFIN MAN FETUR BA-GWAMNATIN NAJERIYA

Gwamnatin Najeriya ta ce ba zai zama alheri ba ta yi tunanin dawo da tallafin man fetur bayan janye tallafin gaba daya. Janye tallafin ya cilla farashin litar mai mafi…