• Sat. Nov 27th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Man Fetur

  • Home
  • RIJIYAR MALABU: ADOKE YA KALA MANA ABUN DA BA MU YI BA-KUNGIYAR YAKI DA CIN HANCI TA HEDA

RIJIYAR MALABU: ADOKE YA KALA MANA ABUN DA BA MU YI BA-KUNGIYAR YAKI DA CIN HANCI TA HEDA

Wata kungiyar yaki da cin hanci da rashawa HEDA a takaice ta dau matakin kai karar tsohon ministan shari’ar Najeriya Bello Adoke a gaban babbar kotun birnin Abuja don zargin…

KARIN HAKO MAI BAI SHAFI FARASHI BA DON GANGAR FETUR TA CILLA FIYE DA DALA 70 A DUNIYA-YARIMA ABDULAZIZ

Ministan makamashi na Saudiyya Yarima Abdul’aziz Bin Salman ya ce karin hako mai ya zama alheri don yanzu gangar ta haura dala 70 a kasuwar duniya. In za a tuna…

SAUDIYYA NA BUKATAR TAKATSANTSAN A KASUWAR FETUR TA DUNIYA

Saudiyya na bukatar takatsantsan ga yawan gangar fetur da a ke hakowa a kullum a tsakanin kasashe 23 membobin kungiyar kasashe masu arzikin fetur ta duniya OPEC. Ministan fetur na…

MU KAN BIYA HAR NAIRA BILIYAN 12O DUK WATA DON SAMUN RANGWAMEN LITAR FETUR-NNPC

Kamafanin man fetur na Najeriya NNPC ya ce ya kan kashe tsakanin Naira biliyan 100-120 duk wata don samun farashin litar fetur ya zama da rangwame a kasar. Shugaban kamfanin…

MUN FIDDA HALIN DA KASUWA KE CIKI NE DA YA JAWO BATUN LITAR FETUR TA KAI NAIRA 212.6 – PPPRA

Hukumar kula da farashin fetur ta Najeriya PPRA ta ce sanarwar da ta bayar kan farashin man fetur da lita za ta kai Naira 212.6 ba ya nufin an kara…

MAFI DADEWAR TSOHON MINISTAN FETUR NA SAUDIYYA ZAKI YAMANI YA RIGA MU GIDAN GASKIYA

Mafi dadewa bisa mukamin ministan fetur na Saudiyya Zaki Yamani ya rasu ya na mai shekaru 90 a duniya. Marigayin ya rasu a London ya na mai shekaru 90. Yamani…

BABBAN KAMFANIN FETUR NA DUNIYA SAUDI ARAMCO YA GANO SABBIN RIJIYOYIN MAI 4

Babban kamfanin fetur na duniya Saudi ARAMCO mallakar kasar Saudiyya ya gano sabbin rijiyoyin fetur da iskar gas 4. Ministan makamashi na kasar Yarima Abdul’aziz bin Salman Al-Saud ne ya…

ZA MU DAWO DA SAMAR DA MAI A JAZAN – SAUDI ARAMCO

Kamafnin man fetur na Saudiyya ya baiyana aikin dawo da cikkeken samar da fetur a garin Jazan da ke da muhimmanci. Wasu matsaloli da a ka samu a fomfon samar…