• Sun. Dec 5th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

malami

  • Home
  • A HUKUNTA DUK WANDA YA BI TA BARAUNIYAR HANYA YA NA AIKI DA TWITTER-MALAMI

A HUKUNTA DUK WANDA YA BI TA BARAUNIYAR HANYA YA NA AIKI DA TWITTER-MALAMI

Miniatan shari’ar Najeriya Abubakar Malami ya fitar da tanadin doka na hukunta duk wanda ya bi ta barauniyar hanya don lalle ilalla sai ya yi aiki da twitter. Malami na…

GWAMNATIN NAJERIYA NA SHIRIN TURA KUDURIN KAFA HUKUMAR KULA DA KAYAN DA A KA KWATO DAGA BARAYIN BIRO

Gwamnatin Najeriya ta kammala shirin tura kudurin kafa hukumar da za ta rika kula da kayan da a ka kwato daga barayin biro ko a ka sace ta hanyar cin…

RUWAN SAMA YA MAYAR DA DUBUNNAN MUTANE ‘YAN GUDUN HIJIRA A JAHAR JIGAWA

Ruwan ya sauka Kamar da bakin kwarya ya lalata gidaje da amfanin gona a jihar Jigawa. Ku kasance da Noblen a kowane lokaci😀😀😀 Kimanin karamar hukuma 15 a cikin 27…