• Sun. Nov 28th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Makiyaya

  • Home
  • MAKIYAYA NA KARA NUNA FARIN CIKI DON BATUN DAWO DA BURTALI DA SHUGABA BUHARI YA YI ALWASHI

MAKIYAYA NA KARA NUNA FARIN CIKI DON BATUN DAWO DA BURTALI DA SHUGABA BUHARI YA YI ALWASHI

Makiyaya da dama na nuna farin ciki don bayanin shugaba Buhari na dawo da burtalin shanu. Shugaban dai musamman a zantawa da shi kwanan nan ya ba da tabbacin za…

MAKIYAYA NA ARCEWA DAGA JIHAR ENUGU DON GUDUN CIN KARO DA ‘YAN BANGA

A yanzu haka makiyaya da dama na arcewa daga jihar Enugu don tsira da rayuwar su da dabbobin su. Makiyayan da a ka zanta da su, sun ce tamkar farutar…

KASHI 20% CIKIN 100 NA FULANI MAKIYAYA NA KAURA DAGA NAJERIYA-MIYETTI ALLAH

Kungiyar Fulani makiyaya ta Miyetti Allah ta ce kimanin kashi 15-20% na Fulani makiyaya na Najeriya na ficewa daga kasar zuwa tudun mun tsira. Makiyayan na daukar matakin don samun…

SAM MUTANEN MU BA ZA SU FICE DAGA DAJIN ONDO BA-KAUTAL HORE

Shugaban kungiyar fulani makiyaya ta “miyetti Allah kautal hore” Bello Bodejo ya ce sam makiyaya ba za su fice daga dajin Ondo ba don makiyaya na da hakkin zama a…

RUNDUNAR ‘YAN SANDA TA BA DA UMURNIN CAFKE DAN BANGAR YARBAWA SUNDAY IGBOHO

Rahoto na baiyana cewa rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ba da umurnin cafke wani matashi dan tsageran yarbawa Sunday Igboho don wa’adin kwana bakwai da ya ba wa makiyaya su…

GWAMNAN ONDO BA SHI DA HURUMIN BA DA WA’ADI GA MAKIYAYA SU FICE DAGA JIHAR-GWAMNATIN TARAIYA

Fadar gwamnatin Najeriya ta ce gwamnan jihar Ondo Rotimi Akeredolu ba shi da ikon ba da wa’adi ga makiyaya ko ma wasu ‘yan Najeriya su fice daga jihar sa ta…

GWAMNA AKEREDOLU YA BA DA WA’ADIN KWANA 7 GA MAKIYAYA SU FICE DAGA JIHAR

Gwamnan jihar Ondo a Najeriya Rotimi Akeredolu ya ba da wa’adin kwana bakwai ga makiyaya su fice daga dazukan jihar. Wa’adin ya fara aiki daga litinin din nan 18 ga…

AMOTEKUN DA MAKIYAYA SUN YI ARANGAMA A OYO HAR MUTUM UKU SUN MUTU

An samu arangama tsakanin ‘yan bangar yankin yarbawa AMOTEKUN da makiyaya a jihar Oyo inda hakan ya hadddasa asarar ran mutum uku. Ba a tantance musabbabin fitinar ba da har…

MAKIYAYA NA NEMAN TAIMAKON GWAMNATIN OYO KAN ZARGIN KASHE MUTANENSU

Kungiyoyi biyu dake wakiltar makiyaya a jihar Oyo sun roki gwamna Seyi Makinde da ya hanzarta ya kawo musu dauki bisa zargin kashe mambobinsu da ake yi ba kakkautawa. Kungiyoyin…