• Tue. Nov 30th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Makaranta

  • Home
  • WATA FASHEWA A BIRNIN KABUL TA YI SANADIYYAR MUTUWAR MUTUM 55

WATA FASHEWA A BIRNIN KABUL TA YI SANADIYYAR MUTUWAR MUTUM 55

Wata fashewa daf da wata makaranta a babban birnin Afghanistan, Kabul ta yi sanadiyyar mutuwar mutum 55 inda fiye da mutum 150 su ka samu raunuka. Harin dai ya faru…

AN CETO AKASARIN DALIBAN DA A KA SACE A KADUNA – ARUWAN

Kwamishinan lamuran cikin gida da tsaro na jihar Kaduna Samuel Aruwan ya ce an ceto dalibai da mutanen gari 180 bayan sace su da ‘yan bindiga su ka yi a…

AN BUDE MAKARANTAR ILIMIN HULDA DA JAMA’A TA ‘YAN SANDA A LAFIYA

Babban sufeton ‘yan sandan Najeriya Muhammad Adamu ya kaddamar da makarantar koyon dabarun hulda da jama’a a Lafiya babban birnin jihar Nassarawa. Makarantar za ta rika horar da jami’an ilimin…

A LITININ DIN NAN MAKARANTUN GWAMNATIN NAJERIYA KE DAWOWA KARATU

A litinin din nan makarantun gwamnatin taraiyar Najeriya ke dawowa hutu bisa tsarin ma’aikatar ilimi. Ministan ilimi Adamu Adamu ya so jinkirta dawowar don kalubalen cutar annoba, amma bayan bitar…

ZA MU DAU MATAKAI DON KARE DALIBAI DAGA CUTAR ANNOBA-JAMI’AN MAKARANTU MASU ZAMAN KAN SU

Daidai lokacin da makarantu ke shirin komawa makaranta a litinin din nan, ma’abota makarantu masu zaman kan su, sun baiyana shirin daukar matakai masu tsauri don kare dalibai daga cutar…

MAKARANTAR HORAR DA LAUYOYI TA NAJERIYA TA KI KARBAR DALIBAN DA SUKAYI KARATU A KASAR BENIN

Makarantar horon zama lauya ta Najeriya ta dau matakin kin karbar daliban da su ka kammala karatun lauya daga jami’a a jamhuriyar Benin. Wannan na nuna rashin gamsuwar makarantar ga…

AN FARA MIKA YARAN SAKANDAREN KANKARA GA IYAYEN SU

Iyayen yaran sakandaren Kankara da ‘yan bindiga su ka sace wanda a ka samu nasarar karbo su, sun fara karbar yaran na su. Lamarin ya na faruwa a yanayi na…

KANKARA: AN SAKO DALIBAN MAKARANTAR SAKANDAREN KANKARA A JIHAR KATSINA

Gwamnantin jihar Katsina ta ba da tabbacin cewa masu satar mutane sun sake daliban makarantar sakandaren Kankara a jihar Katsina bayan sace su daga makarantar ta su. Labarin ya nuna…

IYAYEN DALIBAN SAKANDAREN KANKARA A KATSINA NA KIRAN DAGEWA DON CETO YARAN

iyayen daliban da ‘yan bindiga su ka sace a makarantar su da ke Kankara a jihar Katsina sun bukaci hukumomi su dage don ceto yaran daga hannun miyagun iri da…

ASUU: ZA SU JANYE YAJIN AIKI BAYAN AMINCEWA DA BIYAN BASHIN ALBASHI DA TSOHON TSARIN DA BA

Da alamu malaman jami’o’in Najeriya za su janye dogon yajin aiki bayan cimma yarjejeniyar biyan su bashin albashi a kan tsohon tsarin da su ke so. In za a tuna…