• Wed. Dec 1st, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Makamai masu linzami

  • Home
  • GANO MAKAMAI MASU LINZAMI A IRAKI NA YI MA NA WUYA-JANAR MCKENZIE

GANO MAKAMAI MASU LINZAMI A IRAKI NA YI MA NA WUYA-JANAR MCKENZIE

Kwamandan Amurka a gabar ta tsakiya Frank Mckenzie ya ce gano jirage marar sa matuka da ‘yan bindigar Iraki ke cillawa na yi mu su wuya. Jiragen dai da ‘yan…

HOUTHI TA KARA HARBA MAKAMI MAI LINZAMI KAN SAUDIYYA

Rundunar yaki da ‘yan tawayen houthi na Yaman, ta ba da labarin ‘yan tawayen na houthi da Iran ke marawa baya sun harba makami mai linzami kan garin Khamis Mushayt.…

YAMAN TA AZA ALHAKIN HARI KAN FILIN JIRGIN SAMAN ADEN KAN IRAN

Gwamnatin Yaman ta Abed Rabbo Mansur Hadi ta aza alhakin hari kan filin jirgin saman Aden na kudancin kasar kan kasar Iran. Firaministan Yaman Maeen Abdul Malik Sa’eed ya ce…