• Sat. Nov 27th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Majalissar Dunkin duniya

  • Home
  • HARI KAN JIRGIN RUWA-ISRAILA TA NA BUKATAR MAJALISAR DINKIN DUNIYA TA DAU MATAKI KAN IRAN

HARI KAN JIRGIN RUWA-ISRAILA TA NA BUKATAR MAJALISAR DINKIN DUNIYA TA DAU MATAKI KAN IRAN

Biyo bayan mummunan harin da Iran ta kai kan jirgin ruwan wani dan kasuwar Israila, kasar ta yahudawa na bukatar majalisar dinkin duniya ta kai matakin ladabtarwa kan Iran. Ministan…

MAJALISAR DINKIN DUNIYA TA YI WATSI DA ZABEN SHAM

Majalisar dinkin duniya ta yi watsi da tsarin zaben da a ka gudanar a kasar Sham da bai ba wa ‘yan adawa damar takarar da ta dace ba kuma wasu…

AN BUKACI TSAGAITA WUTA A HARE-HAREN ISRAILA KAN PALASDINAWA

A yayin da kashe-kashe su ka yi yawa a sanadiyyar hare-haren Israila kan Palasdinawa da amfani da jiragen yaki 160, duniya na bukatar tsagaita bude wuta. Majalisar dinkin duniya da…

SAUDIYYA NA SON MAJALISAR DINKIN DUNIYA TA AZAWA HOUTHI ALHAKIN RASHIN TSARO

Saudiyya ta bukaci kwamitin sulhu na majalisar dinkin duniya ya dorawa kungiyar ‘yan tawayen houthi alhakin tabarbarar tsaro. Wakilin Saudiyya dindindin a majalisar dinkin duniya Abdallah Al-Mouallimi ya baiyana wannan…