• Sat. Nov 27th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Majalissar dattawa

  • Home
  • MAJALISAR DATTAWAN AREWA TA CACCAKI GWAMNONIN KUDU DA IZA WUTAR RABA KASA

MAJALISAR DATTAWAN AREWA TA CACCAKI GWAMNONIN KUDU DA IZA WUTAR RABA KASA

Majalisar dattawan arewa ta zargi gwamnonin kudancin Najeriya da iza wutar raba kasa ta hanyar matakai na kabilanci da aware. Majalisar ta na magana ne kan matakin gwamnonin kudu na…

HAFSOSHIN TSARO SUN BAIYANA A MAJALISAR DATTAWAN NAJERIYA

Bayan gaiyata daga majalisar dattawan Najeriya, hafsoshin tsaro sun baiyana gaban majalisar inda su ka yi ganawar bayan fage. Da alamun hafsoshin sun yi bayani ne kan halin tabarbarewar tsaro…

MAJALISAR DATTAWA TA KAMMALA TANTANCE SABBIN MANYAN HAFSOSHI

Majalisar dattawan Najeriya ta kammala aikin tantance sabbin manyan hafsoshin sojan Najeriya bisa tanadin doka. Kwamitin tsaro na majalisar ya gudanar da aikin tantancewar da kuma duk alamu sun nuna…

JAKADU-OLANISAKIN,BURATAI, SADIQUE DA SAURAN SU SUN JE MAJALISAR DATTAWA DON TANTANCEWA

Tsoffin manyan hafsoshin sojan Najeriya sun shiga majalisar dattawa don tantance su, su zama jakadun Najeriya. Shugaba Buhari ya zabe su ya tura majalisar don tantance su mako daya kacal…

MAJALISAR DATTAWA TA BUKACI AIYANA DOKAR TA BACI KAN TSARO

Majalisar dattawan Najeriya ta bukaci shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya aiyana dokar ta baci kan tsaro don yanda lamarin ke kara ta’azzara. Wannan bukata ta taso ne biyo bayan hari…

SHUGABAN NAJERIYA YA KAWO KARSHEN DAKATAR DA MAGU DON YA NADA BAWA A MATSAYIN SHUGABAN EFCC

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kawo karshen dakatar da mukaddashin shugaban hukumar yaki da cin hanci Ibrahim Magu don ya tura sunan Abdulrasheed Bawa ga majalisar dattawa don tantancewa ya…

SHUGABA BUHARI YA YI NIYYAR NADA TSOFFIN MANYAN HAFSOSHI NE DON KWAZON SU-FADAR GWAMNATIN NAJERIYA

Fadar gwamnatin Najeriya ta baiyana cewa shugaba Buhari ya tura sunayen tsoffin manyan hafsoshin da su ka yi murabus kwanan nan majalisar dattawa don tantancewa su zama jakadu; don duba…