• Thu. Dec 9th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

MAINA

  • Home
  • BABBAR KOTUN TARAIYA TA KI AMINCEWA DA JINKIRTA FARA SHARI’AR MAINA

BABBAR KOTUN TARAIYA TA KI AMINCEWA DA JINKIRTA FARA SHARI’AR MAINA

Babbar kotun Najeriya da ke Abuja ta ki amincewa da jinkirta fara sauraron shari’ar tsohon shugaban kwamitin fansho Abdulrasheed Maina yayin da ya shigar da bukatar hakan. Alkalin kotun ya…

ABDULRASHID MAINA ZAI CIGABA DA ZAMA A GIDAN YARI HAR SAI AN KAMMALA SHARI’A

Bayan dawo da tsohon shugaban aiki da cikawa na fansho na Najeriya Abdulrashid Maina daga Nijar, babbar kotun taraiya ta umurci a cigaba da ajiye shi a gidan yari har…

AN DAWO DA ABDULRASHID MAINA ABUJA DAGA NIAMEY

Rundunar ‘yan sandan kasa da kasa ta iza keyar tsohon shugaban kwamitin fansho na Najeriya Abdulrashid Maina daga babban birnin Nijar wato Niamey zuwa Abuja. Tun farko ‘yan sandan sun…