• Sun. Dec 5th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Maiduguri

  • Home
  • SHUGABAN NAJERIYA MUHAMMADU BUHARI YA ZIYARCI BORNO

SHUGABAN NAJERIYA MUHAMMADU BUHARI YA ZIYARCI BORNO

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ziyarci Maiduguri babban birnin jihar Borno don karfafa guiwar jami’an tsaro. Shugaban ya yi wa sojoji a rundunar yaki dan’yan boko haram cajin batur don…

JAMI’AR JIHAR BORNO ZA TA FARA KOYAR DA AJAMI

Jami’ar jihar Borno ta baoyana shirin bullo da sashe da zai rika koyar da ilimin rubutu da karatu da ajami don amfanin wadanda ba su samu damar ilimin boko ba.…

BOKO HARAM NA CIGABA DA KAI FARMAKI SASSAN BORNO HAR SUN SAKE KASHE MUTUM 7

‘Yan ta’addan da a ke zargin ‘yan Boko Haram ne sun kai hari kauyen Piyemi da ke kudancin jihar Borno inda su ka yi kisan gilla ga akalla mutum 7.…

YAN TA’ADDA SUN TARE HANYAR DAMATURU ZUWA MAIDUGURI SU KA SACE MUTANE

‘Yan ta’addan Boko Haram sun tare hanyar Damaturu zuwa Maiduguri su ka sace mutane da ke tafiya a wata motar safa da wasu motoci biyu. Masu satar da a ka…

SAKONNIN YANAR GIZO NA NEMAN SHIRIRITAR DA YANKA MANOMAN SHINKAFA A BORNO

Sakonni da wasu da ba lalle an san su ba na neman shiriritar da batun yanka manoman shinkafa a Zabarmari da ke Borno. Irin wadannan sakonni da alamu ke nuna…

YAN BOKO HARAM SUN TABBATAR DA ALHAKIN YANKA MANOMAN SHINKAFA

Madugun ‘yan ta’addan Boko Haram Abubakar Shekau ya tabbatar da cewa su ke da alhakin yanka manoman shinkafa a yankin karamar hukumar Jere da ke jihar Borno. Shekau ya baiyana…

GWAMNA YA CE SAM BA A KAI MA SA SABON FARMAKI BA

Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum ya musanta wani labari da ke cewa ‘yan ta’adda sun sake kai ma sa farmaki. Zulum wanda ya yi kaurin suna wajen shiga lungunan jihar…